Bugawa da wasa

Buga Evac_Ops_HA.pdf a ma'auni 100% akan daidaitaccen Harafin Amurka (8.5 in. x 11 in.) ko takarda A4.

Mu na ba da shawarar buga Katunan Ƴan Wasan akan abu mai fuska biyu 8.5 in. x 11 in. katin da aka riga aka ƙimanta don katunan cinikayya. An tsara Katunan Ƴanwasan don bugawa akan Avery Clean Edge Business Cards (28878). Samfurin kuma ya dace da Avery 18871, 27871, 27881, 27883, 28311, 28371, 38871, 38873, 38876, 5371, 5376, 5377, 55871, 55876, 5870, 5871, 5874, 5876, 5877, 5911, 8371, 8376, 8377, 8471, 8870, 8871, 8873, 8875, 8876, 887

  • Buga kwafin 6x na Evac_Ops_Player_Cards_Back.pdf akan zanen katin cinikayya.

  • Buga shafuka 6 a cikin Evac_Ops_Player_Cards.pdf akan ɗayan gefen katunan cinikayya 6x.

An shirya duk fayil ɗin da tsarin a launi na sRGB. Duba jagorar naurar buga takardunka don samun sakamako ma fi kyau. 

Kayan Koyarwa Kyauta

Fassarorin na nan tafe. Ana iya samun Kayan Koyarwa Kyauta a Turanci a nan.

Jagorar Malami
(1MB PDF)

Bita na Rana Ɗaya
(16MB PDF)

Bitar kwana biyu
(9MB PDF)

Bitar Kwana uku
(15MB PDF)

Darussa daga:
Brenda Jimenez